<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Ga labarin daren nan,
 Ƙasar can
 Aka haifa mana Ɗa.
 Sai mu yi ta murna, murna,
 Sai mu yi ta murna, murna,
 Aka haifa mana Ɗa,
 Cikin ƙasar gabas can.

[V2]
 2) Shi ne kyautar Allahnmu,
 Dominmu,
 Jariri Mai Cetonmu.
 Lalle muna murna, murna
 Lalle muna murna, murna.
 Jariri Mai Cetonmu,
 Kyautar Allah dominmu.</lyrics>
<title>Ga Labarin Daren Nan LW84</title>
<hymn_number>84</hymn_number>
</song>